1 “Ki gangara, ki zauna a ƙura,
2 Ɗauki dutsen niƙa ki niƙa gari;
3 Tsirararki zai bayyana
4 Mai Fansarmu, Ubangiji Maɗaukaki shi ne sunansa,
5 “Zauna shiru, tafi cikin duhu,
6 Na yi fushi da mutanena
7 Kika ce, ‘Zan ci gaba har abada,
8 “To, yanzu fa, ki kasa kunne, ke mai ƙaunar nishaɗi,
9 Duk waɗannan za su sha kanki
10 Kin dogara a muguntarki
11 Bala’i zai fāɗo a kanki,
12 “Ki dai ci gaba, da sihirinki
13 Dukan shawarwarin da kika samu sun dai gajiyar da ke ne kawai!
14 Tabbas suna kama da bunnu;
15 Abin da za su iya yi miki ke nan kawai,