Isaías 3

HAUSA

1 Yanzu ka duba fa, Ubangiji,

2 jarumi, da soja,

3 shugaban sojojin hamsin da mutum mai makami,

4 “Zan sa ’yan yara su zama shugabanninsu;

5 Mutane za su zalunci juna

6 Mutum zai kama ɗaya daga cikin ’yan’uwansa

7 Amma a ranan nan zai tā da murya ya ce,

8 Urushalima tana tangaɗi,

9 Fuskokinsu shaidu ne a kansu;

10 Ku faɗa wa masu adalci cewa kome zai zama musu da kyau,

11 Kaiton masu mugunta! Masifa tana a kansu!

12 Matasa suna zalunta mutanena,

13 Ubangiji ya ɗauki mazauninsa a cikin ɗakin shari’a;

14 Ubangiji yana shari’a

15 Ina dalilin da kuke marmatsa mutanena

16 Ubangiji ya ce,

17 Saboda haka Ubangiji zai kawo gyambuna a kawunan matan Sihiyona;

18 A wannan rana Ubangiji zai ƙwace abin da suke taƙama da shi, mundayensu, ɗankwalin kansu da abin wuyansu,

19 ’yan kunnensu, kwandagansu da lulluɓinsu,

20 kitsonsu, sarƙar da suke sa wa damatsansu da ɗamararsu, kwalabai turare da layu,

21 da ƙawanen da suka sa a yatsotsinsu da hancinsu,

22 tufafi masu kyau, da manyan rigunansu, da mayafansu, da jakar kuɗinsu

23 da madubi, da kuma tufafin lilin da adikai, da gyale.

24 A maimakon ƙanshi, wari ne za a ji;

25 Mazanku za su mutu ta wurin takobi,

26 Ƙofofin Sihiyona za su yi makoki su kuma yi kuka;

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado