1 Ka jefa burodinka a bisa ruwaye,
2 Ka raba abin hannunka ga mutum bakwai, I, har ma takwas,
3 In gizagizai sun cika da ruwa,
4 Duk mai la’akari da iska, ba zai yi shuka ba,
5 Kamar yadda ba ka san hanyar iska ba,
6 Ka shuka irinka da safe,
7 Haske da yana da kyau,
8 Kome tsawon rayuwar mutum,
9 Ka yi murna, kai matashi, a ƙuruciyarka,
10 Saboda haka, ka fid da tsoro daga zuciyarka