Eclesiastes 10

HAUSA

1 Kamar yadda matattun ƙudaje sukan ɓata ƙanshin turare,

2 Zuciyar mai hikima takan karkata ga yin abin da yake daidai,

3 Ko yayinda yake tafiya a kan hanya

4 In hankalin mai mulki ya tashi game da kai,

5 Akwai muguntar da na gani a duniya,

6 Akan sa wawaye a manyan matsayi,

7 Na taɓa ganin bayi a kan dawakai,

8 Duk wanda ya haƙa rami shi ne zai fāɗa a ciki;

9 Duk mai farfasa duwatsu shi za su yi wa rauni;

10 In gatari ya dakushe

11 In maciji ya sari mutum kafin a ba shi makarin gardi,

12 Kalmomi daga bakin mai hikima alheri ne,

13 Farkon maganarsa wauta ce,

14 wawa kuma yakan yi ta surutu.

15 Aikin wawa yakan gajiyar da shi,

16 Kaitonki, ya ke ƙasa wadda sarkinki bawa ne

17 Mai albarka ce, ya ke ƙasa wadda sarkinki haifaffen gidan sarauta ne,

18 In mutum rago ne, sai tsaiko yă lotsa,

19 Akan shirya abinci don jin daɗi,

20 Kada ka zagi sarki ko da a cikin tunaninka ne,

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado