1 Dare farai a kan gadona
2 Zan tashi yanzu in zagaya gari,
3 Masu tsaro suka gamu da ni
4 Rabuwata da su ke nan
5 ’Yan matan Urushalima, ku yi mini alkawari
6 Wane ne wannan mai zuwa daga hamada
7 Duba! Abin ɗaukar Solomon ne,
8 dukansu suna saye da takobi
9 Sarki Solomon ya yi wa kansa abin ɗauka;
10 An yi sandunansa da azurfa,
11 Fito, ku ’yan matan Sihiyona,