1 Adamu, Set, Enosh,
2 Kenan, Mahalalel, Yared,
3 Enok, Metusela, Lamek, Nuhu.
4 ’Ya’yan Nuhu maza su ne, Shem, Ham da Yafet.
5 ’Ya’yan Yafet maza su ne,
6 ’Ya’yan Gomer maza su ne,
7 ’Ya’yan Yaban maza su ne,
8 ’Ya’yan Ham maza su ne,
9 ’Ya’yan Kush maza su ne,
10 Kush shi ne mahaifin
11 Masar shi ne mahaifin
12 Fatrusawa, Kasluhiyawa (daga waɗanda Filistiyawa suka fito) da Kaftorawa.
13 Kan’ana shi ne mahaifin
14 Yebusiyawa, Amoriyawa, Girgashiyawa
15 Hiwiyawa, Arkiyawa, Siniyawa,
16 Arbadiyawa, Zemarawa da Hamawa.
17 ’Ya’yan Shem maza su ne,
18 Arfakshad shi ne mahaifin Shela,
19 Aka haifa wa Eber ’ya’ya maza biyu.
20 Yoktan shi ne mahaifin
21 Hadoram, Uzal, Dikla,
22 Ebal, Abimayel, Sheba,
23 Ofir, Hawila da Yobab. Dukan waɗannan ’ya’yan Yoktan maza ne.
24 Shem, Arfakshad, Shela,
25 Eber, Feleg, Reyu
26 Serug, Nahor, Tera
27 da Abram (wato, Ibrahim).
28 ’Ya’yan Ibrahim maza su ne, Ishaku da Ishmayel.
29 Waɗannan su ne zuriyarsu.
30 Mishma, Duma, Massa, Hadad, Tema
31 Yetur, Nafish da Kedema.
32 ’Ya’yan Ketura maza, ƙwarƙwarar Ibrahim su ne,
33 ’Ya’yan Midiyan maza su ne,
34 Ibrahim shi ne mahaifin Ishaku.
35 ’Ya’yan Isuwa maza, su ne,
36 ’Ya’yan Elifaz maza su ne,
37 ’Ya’yan maza Reyuwel su ne,
38 ’Ya’yan Seyir maza su ne,
39 ’Ya’yan Lotan maza su ne,
40 ’Ya’yan Shobal maza su ne,
41 Ɗan Ana shi ne,
42 ’Ya’yan Ezer maza su ne,
43 Waɗannan su ne sarakunan da suka yi sarauta a Edom kafin wani sarkin mutumin Isra’ila yă yi sarauta.
44 Sa’ad da Bela ya mutu sai Yobab ɗan Zera daga Bozra ya gāje shi a matsayin sarki.
45 Da Yobab ya mutu, Husham daga ƙasar Temaniyawa ya gāje shi a matsayin sarki.
46 Sa’ad da Husham ya mutu, Hadad ɗan Bedad, wanda ya ci Midiyan da yaƙi a cikin ƙasar Mowab, ya gāje shi a matsayin sarki. Aka kira birninsa Awit.
47 Da Hadad ya mutu, Samla daga Masreka ya gāje shi a matsayin sarki.
48 Sa’ad da Samla ya mutu, Sha’ul daga Rehobot na kogi ya gāje shi a matsayin sarki.
49 Sa’ad da Sha’ul ya mutu, Ba’al-Hanan ɗan Akbor ya gāje shi a matsayin sarki.
50 Sa’ad da Ba’al-Hanan ya mutu, Hadad ya gāje shi a matsayin sarki. Aka kira birninsa Fau, sunan matarsa kuwa Mehetabel ’yar Matired, ’yar Me-Zahab.
51 Hadad shi ma ya mutu.
52 Oholibama, Ela, Finon
53 Kenaz, Teman, Mibzar,
54 Magdiyel da Iram.