1 Ka yi mini jinƙai,
2 Masu ɓata sunana suna bina dukan yini;
3 Sa’ad da nake tsoro, zan dogara gare ka.
4 Ga Allah wanda maganarsa nake yabo
5 Dukan yini sun yi ta juya maganata;
6 Sun haɗa baki, sun ɓoye,
7 Sam, kada ka bari su kuɓuce;
8 Ka lissafta makokina;
9 Ta haka abokan gābana za su juya da baya
10 Ga Allah, wanda nake yabon maganarsa,
11 ga Allah na dogara; ba zan ji tsoro ba.
12 Ina ƙarƙashin alkawari gare ka, ya Allah;
13 Gama ka cece ni daga mutuwa