1 Yabi Ubangiji.
2 ku waɗanda kuke hidima a gidan Ubangiji,
3 Yabi Ubangiji, gama Ubangiji nagari ne;
4 Gama Ubangiji ya zaɓi Yaƙub ya zama nasa,
5 Na san cewa Ubangiji yana da girma,
6 Ubangiji yana yin abin da ya ga dama,
7 Yakan sa gizagizai su taso daga iyakokin duniya;
8 Ya kashe ’ya’yan fari na Masar,
9 Ya aiko da alamu da abubuwan banmamaki a tsirkiyarku, ya Masar,
10 Ya bugi al’ummai masu yawa
11 Sihon sarkin Amoriyawa,
12 ya kuma ba da ƙasarsa kamar abin gādo,
13 Sunanka, ya Ubangiji, dawwammame ne har abada,
14 Gama Ubangiji zai nuna cewa mutanensa ba su da laifi
15 Gumakan al’ummai azurfa ne da zinariya,
16 Suna da bakuna, amma ba sa magana,
17 suna da kunnuwa, amma ba sa ji,
18 Waɗanda suka yi su za su zama kamar su,
19 Ya gidan Isra’ila, yabi Ubangiji;
20 Ya gidan Lawi, yabi Ubangiji;
21 Yabo ya tabbata ga Ubangiji daga Sihiyona,