1 “Ka ce da ’yan’uwanka maza, ‘Mutanena,’ ka kuma ce da ’yan’uwanka mata, ‘Ƙaunatacciyata.’
2 “Ka tsawata wa mahaifiyarka, ka tsawata mata,
3 In ba haka ba zai tuɓe ta tsirara
4 Ba zan nuna wa ’ya’yanta ƙaunata ba,
5 Mahaifiyarsu ta yi rashin aminci
6 Saboda haka zai tare hanyarta da ƙaya;
7 Za tă bi kwartayenta amma ba za tă kama su ba;
8 Ba ta yarda cewa ni ne
9 “Saboda haka zan ƙwace hatsina sa’ad da ya nuna,
10 Saboda haka yanzu zan buɗe tsiraicinta
11 Zan tsayar da dukan bukukkuwarta,
12 Zan lalatar da inabinta da kuma itatuwan ɓaurenta,
13 Zan hukunta ta saboda kwanakin
14 “Saboda haka yanzu zan rarrashe ta;
15 A can zan mayar mata da gonakin inabinta,
16 “A waccan rana,” in ji Ubangiji,
17 Zan cire sunayen Ba’al daga leɓunanta;
18 A waccan rana zan yi alkawari dominsu
19 Zan ɗaura aure da ke har abada;
20 Zan ɗaura aure da yake cikin aminci
21 “A waccan rana zan amsa,” in ji Ubangiji,
22 ƙasa kuma za tă amsa wa hatsi,
23 Zan dasa ta wa kaina a ƙasar;