1 Game da Ammonawa.
2 Amma kwanaki suna zuwa,”
3 “Ki yi kuka, ya Heshbon, gama an hallaka Ai!
4 Me ya sa kuke taƙama da kwarurukanku,
5 Zan kawo razana a kanki
6 “Duk da haka, daga baya, zan maido da wadatar Ammonawa,”
7 Game da Edom.
8 Ku juya ku gudu, ku ɓuya a cikin kogwanni masu zurfi,
9 In masu tsinkar ’ya’yan inabi suka zo maka,
10 Amma zan washe Isuwa sarai;
11 Ka bar marayunka; zan tsare ransu.
12 Ga abin da Ubangiji yana cewa, “In waɗanda ba su dace su sha kwaf ɗin ba suka sha shi, me ya sa za ka kuɓuta? Ba za ka kuɓuta ba, sai ka sha shi.
13 Na rantse da kaina,” in ji Ubangiji, “cewa Bozra za tă zama kufai da kuma abin tsoro, abin dariya da abin la’ana; kuma dukan garuruwanta za su kasance kufai har abada.”
14 Na ji saƙo daga Ubangiji cewa;
15 “Yanzu zan mai da kai ƙanƙani a cikin al’ummai
16 Tsoron da ka sa ake ji
17 “Edom za tă zama abin tsoro;
18 Kamar yadda aka tumɓuke Sodom da Gomorra,
19 “Kamar zaki mai haurawa daga kurmin Urdun
20 Saboda haka, ku ji abin da Ubangiji ya shirya a kan Edom,
21 Amon fāɗuwarsu zai sa ƙasa ta girgiza;
22 Duba! Gaggafa tana firiya tana kuma saukowa,
23 Game da Damaskus.
24 Damaskus ta karai
25 Me ya sa ba a tafi aka bar sanannen birnin nan ba,
26 Tabbatacce, samarinta za su fāɗi a tituna;
27 “Zan cinna wa katangar Damaskus wuta;
28 Game da Kedar da mulkokin Hazor, waɗanda Nebukadnezzar sarkin Babilon ya fāɗa wa.
29 Za a ƙwace tentunansu da garkunansu;
30 “Ku yi maza ku gudu!
31 “Ku tashi ku kuma fāɗa wa al’umma da sauƙi
32 Za a washe raƙumansu,
33 “Hazor za tă zama mazaunin diloli,
34 Ga maganar Ubangiji da ta zo wa Irmiya annabi game da Elam, a farkon mulkin Zedekiya sarkin Yahuda.
35 Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa,
36 Zan kawo a kan Elam a kusurwoyi huɗu
37 Zan ragargaza Elam a gaban maƙiyansu,
38 Zan sa kursiyina a Elam
39 “Duk da haka zan maido da wadatar Elam