Jeremias 2

HAUSA

1 Maganar Ubangiji ta zo mini cewa,

2 “Tafi ka yi shela a kunnuwar Urushalima cewa,

3 Isra’ila tsattsarka ce ga Ubangiji,

4 Ka saurari maganar Ubangiji, ya gidan Yaƙub,

5 Ga abin da Ubangiji yana cewa,

6 Ba su yi tambaya, ‘Ina Ubangiji,

7 Na kawo ku zuwa ƙasa mai albarka

8 Firistoci ba su yi tambaya,

9 “Saboda haka ina sāke tuhumarku,”

10 Ku ƙetare zuwa tsibiran Kittim ku gani,

11 Akwai wata al’ummar da ta canja allolinta?

12 Ku girgiza saboda wannan, ya sammai,

13 “Mutanena sun aikata zunubai guda biyu.

14 Isra’ila bawa ne, bawa ne ta wurin haihuwa?

15 Zakoki sun yi ruri;

16 Haka ma, mutanen Memfis da Tafanes

17 Ba kai ne ba ka jawo wa kanka ba

18 To, me ya sa za ka Masar

19 Muguntarka za tă hukunta ka;

20 “Tun da daɗewa ka karya karkiyarka

21 Na shuka ka kamar zaɓaɓɓen inabi

22 Ko da yake ka wanke kanka da sabulu

23 “Yaya za ka ce, ‘Ban ƙazantu ba;

24 kamar jakar jejin da ta saba da hamada,

25 Kada ka yi gudu har ƙafafunka su zama ba takalma

26 “Kamar yadda akan kunyatar da ɓarawo sa’ad da aka kama shi,

27 Kuna ce wa itace, ‘Kai ne mahaifina,’

28 To ina allolin da kuka yi wa kanku?

29 “Me ya sa kuke tuhumana?

30 “A banza na hukunta mutanenku;

31 “Ku na wannan zamani, ku saurari maganar Ubangiji.

32 Budurwa za tă manta da kayan adonta

33 Kuna da azanci sosai a bin masoya!

34 A rigunanku mutane kan sami

35 kuna cewa, ‘Ba ni da laifi;

36 Don me kuke yawo da yawa haka,

37 Za ku kuma bar wurin

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado