Jó 25

HAUSA

1 Sai Bildad mutumin Shuwa ya amsa,

2 “Mulki na Allah ne, dole a ji tsoronsa;

3 Za a iya ƙirga rundunarsa?

4 Ta yaya mutum zai iya zama mai adalci a gaban Allah?

5 In har wata da taurari

6 mutum fa? Ai, wannan tsutsa ne, ɗan ƙwaro kawai.

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado