Jonas 2

HAUSA

1 Daga ciki cikin kifi, Yunana ya yi addu’a ga Ubangiji Allahnsa.

2 Ya ce,

3 Cikin tashin hankali, ka jefa ni cikin zurfafa, a tsakiyar teku,

4 Sai na ce, ‘An kore ni

5 Ruwayen da suke kewaye da ni sun yi mini barazana,

6 Na nutsa har ƙarƙashin tuddai;

7 “Sa’ad da na ji raina yana rabuwa da ni,

8 “Waɗanda suka maƙale wa gumaka marasa amfani,

9 Amma ni, da waƙar godiya,

10 Sai Ubangiji ya umarci kifin, kifin kuwa ya amayar da Yunana a gaɓan teku.

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado