1 “Ga bawana, wanda na ɗaukaka,
2 Ba zai yi ihu ko ya tā da murya,
3 Iwan da ta tanƙware ba zai karye ba,
4 ba zai kāsa ko ya karai ba
5 Ga abin da Allah Ubangiji ya ce,
6 “Ni Ubangiji, na kira ka cikin adalci;
7 don ka buɗe idanun makafi
8 “Ni ne Ubangiji; sunana ke nan!
9 Duba, abubuwan da sun tabbata,
10 Ku rera sabuwar waƙa ga Ubangiji,
11 Bari hamada da garuruwanta su tā da muryoyinsu;
12 Bari su ɗaukaka Ubangiji
13 Ubangiji zai fita ya yi yaƙi kamar mai ƙarfi,
14 “Na daɗe ina shiru,
15 Zan lalatar da duwatsu da tuddai
16 Zan yi wa makafi jagora a hanyoyin da ba su taɓa sani ba,
17 Amma waɗanda suka dogara ga gumaka,
18 “Ka ji, kai kurma;
19 Wane ne makaho in ba bawana ba,
20 Kun ga abubuwa masu yawa, amma ba ku kula ba;
21 Yakan gamsar da Ubangiji
22 Amma ga mutanen da aka washe aka kuma kwashe ganima,
23 Wane ne a cikinku zai saurari wannan
24 Wa ya ba da Yaƙub don yă zama ganima
25 Saboda haka ya zuba musu zafin fushinsa,