1 Maganar Ubangiji ta zo gare ni cewa,
2 “Ɗan mutum, ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yake cewa wa ƙasar Isra’ila,
3 Ƙarshe yanzu yana a kanki.
4 Ba zan dube ki da tausayi;
5 “Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa,
6 Ƙarshe ya zo!
7 Ƙaddara ta auko miki,
8 Ina gab da fasa hasalata a kanki
9 Ba zan dube ki da tausayi
10 “ ‘Ga shi ranar ta zo!
11 Rikici ya yi girma ya zama
12 Lokaci ya yi!
13 Mai sayarwa ba zai mayar da ƙasar da ya sayar tuntuni ba
14 “ ‘Ko da yake suna busa ƙaho suna kuma shirya kome,
15 A waje takobi ne,
16 Duk waɗanda suka tsira suka tsere za su kasance a cikin duwatsu,
17 Kowane hannu zai raunana,
18 Za su sa tufafin makoki su kuma rufu da fargaba.
19 “ ‘Za su zubar da azurfarsu a tituna,
20 Sun yi fariya kyan kayan adonsu
21 Zan ba da su duka kamar ganima ga baƙi
22 Zan juye fuskata daga gare su,
23 “ ‘Ka shirya sarƙoƙi,
24 Zan kawo al’ummai mafi mugunta su mallaki gidajenku;
25 Sa’ad da wahala ta zo,
26 Masifa a kan masifa za su zo,
27 Sarki zai yi makoki, yerima zai fid da zuciya,