Ezequiel 28

HAUSA

1 Maganar Ubangiji ta zo mini cewa,

2 “Ɗan mutum, ka faɗa wa mai mulkin Taya cewa, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa,

3 Ka fi Daniyel hikima ne?

4 Ta wurin hikimarka da ganewarka

5 Ta wurin dabararka mai girma cikin kasuwanci

6 “ ‘Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa,

7 zan kawo baƙi a kanka,

8 Za su jefar da kai cikin rami,

9 Za ka iya ce yanzu, “Ni allah ne,”

10 Za ka yi mutuwar marar kaciya

11 Maganar Ubangiji ta zo mini cewa,

12 “Ɗan mutum, ka yi makoki domin sarkin Taya ka kuma ce masa, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa,

13 Ka kasance a Eden,

14 An shafe ka kamar kerub mai tsaro,

15 Ka kasance marar laifi cikin dukan hanyoyinka

16 Ta wurin yawan kasuwancinka

17 Zuciyarka ta cika da alfarma

18 Ta wurin yawan zunubanka da kasuwancinka na cuta

19 Dukan al’umman da suka san ka

20 Maganar Ubangiji ta zo mini cewa,

21 “Ɗan mutum, ka fuskanci Sidon; ka yi annabci a kanta

22 ka ce, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa,

23 Zan aika da annoba a kanta

24 “ ‘Mutanen Isra’ila ba za su ƙara kasance da mugayen maƙwabta waɗanda za su zama sarƙaƙƙiya masu zafi da ƙaya mai tsini ba. Sa’an nan za su san cewa ni ne Ubangiji Mai Iko Duka.

25 “ ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa sa’ad da na tattara mutanen Isra’ila daga al’ummai inda suke a warwatse, zan nuna kaina mai tsarki a cikinsu a idon al’ummai. Sa’an nan za su zauna a ƙasarsu, wadda na ba wa bawana Yaƙub.

26 Za su zauna a can lafiya su kuma gina gidaje su nome gonakin inabi; za su zauna lafiya sa’ad da zan zartar da hukunci a kan dukan maƙwabtansu da suka wulaƙanta su. Sa’an nan za su san cewa ni ne Ubangiji Allahnsu.’ ”

Ler em outra tradução

Comparar lado a lado