1 Suna mai kyau ya fi turare mai ƙanshi,
2 Gara a tafi gidan makoki
3 Baƙin ciki ya fi dariya,
4 Zuciyar masu hikima tana a gidan makoki,
5 Gara ka saurari tsawatawar mai hikima
6 Kamar ƙarar ƙayar da take karce gindin tukunya,
7 Zalunci yakan mai da mutum mai hikima wawa,
8 Ƙarshen abu ya fi farkonsa,
9 Kada ranka yă yi saurin tashi,
10 Kada ka ce, “Me ya sa kwanakin dā sun fi waɗannan?”
11 Hikima, kamar gādo, abu mai kyau ne
12 Hikima mafaka ce
13 Ku lura da abin da Allah ya yi.
14 Sa’ad da al’amura suke tafiya daidai, ka yi farin ciki,
15 A cikin rayuwan nan ta rashin amfani nawa, na lura da waɗannan abubuwa biyu,
16 Kada ka cika yin adalci, fiye da kima,
17 Kada ka cika yin mugunta,
18 Yana da kyau ka kama ɗaya
19 Hikima takan sa mutum guda mai hikima yă yi ƙarfi
20 Babu mai adalci a duniya
21 Kada ka mai da hankali ga dukan abin da mutane suke faɗi,
22 Gama kai kanka ka sani
23 Dukan waɗannan na gwada su ta wurin hikima na kuma ce,
24 Ko da me hikima take,
25 Saboda haka na mai da hankalina ga fahimi,
26 Sai na iske wani abin da ya fi mutuwa ɗaci
27 Malami ya ce, “Duba, abin da na gane ke nan.
28 yayinda nake cikin nema
29 Wannan ne kaɗai abin da na gane.